Paroles de la chanson Karnin Sabo par Hamisu Breaker

Chanson manquante pour "Hamisu Breaker" ? Proposer les paroles
Proposer une correction des paroles de "Karnin Sabo"

Paroles de la chanson Karnin Sabo par Hamisu Breaker

Beat amjad record
Yan karnin Sabo ya tsinkayeni
Kuma nauyin kauna ya rinjayeni
Yanzu karkinin Sabo ya tsinkayeni
Kuma nauyin kauna ya rinjayeni

Zuciya ta darsu
Dasanki har tagamsu
Dasanki har tagamsu
Kunnuwanki rufesu
Karzuga tatabasu

Kinga nidai kinmini kema kizaiya nar innaimiki
Tausaya kicire mini shinge a zuciya basha maki
Dukan masoyi bazaya so bankwanabah
Masoyitah

To kaunarka dai tayi rassai har tsinka nakeyi azaune
Mahadinta sone
Kullum sanka ke kwan kwasamin kofar zuci yay sallamane
A kan martabane

Burina zaman lafiya
Dakai mukasantu mai tarbiya
Daggadare zuwa safiya ina kallankane tunjiya

Kalamai tuttudowa suke
Nima yimin kawanya suke
Muddin zaki nesanta zanjure a a duba nake

Ina kallanka tamkar cida
Ina shedarka har abada
Abunda nake tunani zamanmu zai tsorata yan hassada

Nidai sanki yafi mini innai laifi kiyafe mini.
Kar kigujeni dan yanzu nasaba sanki yafarmini
Abin kauna abimin mar mari
Akanka nake takarin shiri
Domin dai nabirgeka tunda gaskiya bata neman tuni

Wayyo sanki yay mamaya
Yay girma Kamar maliya
Wanda yakalli Mai so yabars.hi Dan hakane zaman duniya

Akanka nakoyi karfin hali
Zanyaki isa kwal kwali
Dukka macen datai kokarin tabaminkai akwai janhali

Kingashigarki tadau ido
Irin kayankine na Ado
Nishauki nake innakalli mai sona idan tafito

Abin Sona abin tutiya
Nai damara gake natsaya
Wanda yasoka yazan soshi tunda sone garkuwar duniya
Mid get mix

Paroles.net dispose d’un accord de licence de paroles de chansons avec la Société des Editeurs et Auteurs de Musique (SEAM)

Sélection des chansons du moment