Paroles de la chanson Almasihu par Solomon Lange

Chanson manquante pour "Solomon Lange" ? Proposer les paroles
Proposer une correction des paroles de "Almasihu"

Paroles de la chanson Almasihu par Solomon Lange

Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
Kaika bani sabon rai
Kaika bani salama
Kaika bani hutawa
Kaika wanke zunubai
Kaika wanke zuchiyata
Kaika bani warkaswa
kai ka bani ceto
ka bani iyali
kai ka bani sabon rai
babu kama da kai
yau mun baka sujada
yau mun baka daukaka
yau mun baka yabo
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne
masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
You are the reason why I sing
you are the reason why I dance
you're the smile upon my face
in you I have the victory
in you for sure I will always win
I will never be afraid
lift my Jesus higher higher (higher higher)
everybody lift him higher (higher higher)
lift my Jesus higher higher (higher higher)
everybody lift him higher (higher higher)
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
Jesus my season changer
mun yi maka sujada
Jesus my season changer
Na you dey reign forever
Jesus my season changer
I give you all the glory
Jesus my season changer
Na you de reign forever
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
Almasihu kai ne masoyi (Kai ne masoyi)
Almasihu kai ne maiceto (Kai ne maiceto)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)
kai ne maiceto (oh o o)
kai ne masoyi (oh o o)

Paroles.net dispose d’un accord de licence de paroles de chansons avec la Société des Editeurs et Auteurs de Musique (SEAM)